Jump to content

Odisha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Odisha
ଓଡ଼ିଶା (or)


TakeBande Utkala Janani (en) Fassara

Wuri
Map
 20°09′N 83°30′E / 20.15°N 83.5°E / 20.15; 83.5
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Yankin taswiraEast India (en) Fassara

Babban birniBhubaneswar (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi41,974,218 (2011)
• Yawan mutane269.57 mazaunan/km²
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiOdia
Labarin ƙasa
Yawan fili155,707 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1 ga Afirilu, 1936
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaOdisha Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaGaneshi Lal (en) Fassara
• Chief Minister of Odisha (en) FassaraMohan Charan Majhi (en) Fassara (5 ga Maris, 2000)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2IN-OD da IN-OR
Wasu abun

Yanar gizoodisha.gov.in
Taswirar yankunan jihar Odisha.

Odisha jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana kuma da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 155,707 da yawan jama’a 45,989,232 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1936. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Bhubaneswar ne. Ganeshi Lal shi ne gwamnan jihar. Jihar Odisha tana da iyaka da jihohin huɗu: Bengal ta Yamma da Jharkhand a Arewa, Chhattisgarh a Yamma da Andhra Pradesh a Kudu.