Jump to content

Windhoek

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Windhoek
Windhoek (en)
Windhoek (af)
Windhuk (de)
Otjomuise (hz)
ǀAi-ǁGams (naq)


Wuri
Map
 22°34′12″S 17°05′01″E / 22.57°S 17.0836°E / -22.57; 17.0836
JamhuriyaNamibiya
Region of Namibia (en) FassaraKhomas Region (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi486,169 (2023)
• Yawan mutane94.71 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili5,133,000,000 m²
Altitude (en) Fassara1,650 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1840
Tsarin Siyasa
• GwamnaSade Gawanas (1 Disamba 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo10000, 10005, 10015 da 10012
Tsarin lamba ta kiran tarho61
Wasu abun

Yanar gizowindhoekcc.org.na
Facebook: cowmunicipality Twitter: CoWMunicipality Instagram: cowmunicipality LinkedIn: city-of-findhoek Youtube: UCrrrVjl4mA96LmQpyJJsLYw Edit the value on Wikidata
Windhoek.
Parlamentsgärten, Windhoek

Windhoek (lafazi: /fintuk/) birni ne, da ke a yankin Khomas, a ƙasar Namibiya. Shi ne babban birnin ƙasar Namibiya kuma da babban birnin yankin Khomas. Windhoek tana kimanin jama'a 325,858, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Windhoek a shekara ta 1840.

Windhoek zoo park