Jump to content

Muhammad Ali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Ali
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Rayuwa
Cikakken sunaCassius Marcellus Clay, Jr.
HaihuwaLouisville (mul) Fassara, 17 ga Janairu, 1942
ƙasaTarayyar Amurka
MazauniScottsdale (mul) Fassara
Cherry Hill (en) Fassara
ƘabilaAfirkawan Amurka
Harshen uwaTurancin Amurka
MutuwaScottsdale (mul) Fassara, 3 ga Yuni, 2016
MakwanciGrave of Muhammad Ali (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (cutar huhu)
Ƴan uwa
MahaifiCassius Marcellus Clay Sr.
MahaifiyaOdessa Grady Clay
Abokiyar zamaSonji Roi (mul) Fassara  (14 ga Augusta, 1964 -  10 ga Janairu, 1966)
Khalilah Ali  (17 ga Augusta, 1967 -  1977)
Veronica Porche Ali (mul) Fassara  (1977 -  1986)
Yolanda Williams (en) Fassara  (19 Nuwamba, 1986 -  3 ga Yuni, 2016)
Yara
AhaliRahman Ali (mul) Fassara
Karatu
MakarantaSanta Monica College (en) Fassara
Central High School (en) Fassara
HarsunaTuranci
MalamaiJhoon Rhee (en) Fassara
George Dillman (en) Fassara
Sana'a
Sana'aboxer (en) Fassara, autobiographer (en) Fassara, gwagwarmaya, Author da athlete (en) Fassara
Tsayi191 cm
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Jadawalin KiɗaColumbia Records (mul) Fassara
Imani
AddiniƘasar Islama
Mabiya Sunnah
IMDbnm0000738
ali.com
Muhammad Ali

Muhammad Ali (Asalin Sunan Sa Cassius Marcellus Clay Jr.; An haife shi a ranar 17 ga Watan Janairu, shekarar 1942 ya rasu; a ranar 3 ga Watan yuni ,shekarar 2016) dan wasan dambe ne dan kasar Amurika. Yana daga cikin manyan yan damben duniya. a shekarar 1999, muhimmiyar mujallar wasanni ta bawa Muhammad Ali matsayin babban dan wasa na karni. Ya dau gasar damben masu nauyi matakin karshe a duniya har sau uku. Hakanan ma Ali ya yacinye gwal a gasar wasanni ta Olympics a shekara ta 1960 a birnin Roma, ana ganin Ali da muhimmancin gaske.


Muhammad Ali a shekarar 1971

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Muhammad Ali

An haife shi a Louisville, inda aka rada masa sunan banan shi Cassius Marcellus Clay Sr. Ali ya sake suna bayan ya musulinta a shekara ta 1965. Saboda addinin sa Ali baiyi wasaba a lokacin yakin Vietnam. Wannan lamarin ya kara fito da Ali fili. Ali yabar wasanni a shekarar 1981. A farkon shekarun 1980 aka gano Ali yana dauke da cuta.[1][2] Ali yayi suna sosai bisa ga aiyukansa na taimako, sadaka da jinkan al'uma.

Muhammad Ali ya shiga Musulunci a shekarar 1960.

Muhammad Ali yayi aure sau hudu ne a rayuwar sa. Kuma yana da yaya mata bakwai da maza biyu.

Muhammad Ali
Muhammad Ali
Muhammad Ali

A ranar 20 ga watan Disamba ,shekarar 2014, Aka kai Ali asibiti.[3] A Janairu 15, 2015 aka sake maisasshe shi.[4][5] Kashe gari aka sallame shi.[6]

Lafiya da rasuwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Muhammad Ali
Muhammad Ali
Muhammad Ali

An samu Ali yana dauke da cutar ':Parkinson's disease.[7] Ali ya rasu a Yuni 3, 2016, yana da shekaru 74.[8]

  1. ↑ Thomas Jr., Robert McG. (September 20, 1984). "Change In Drug Helps Ali Improve". The New York Times. pp. D–29. Retrieved March 19, 2009.
  2. ↑ "Ali Leaves Hospital Vowing to take better care of himself and get more sleep". The New York Times. September 22, 1984. Retrieved March 9, 2009.
  3. ↑ "Muhammad Ali hospitalized with pneumonia". The Journal.com. Retrieved December 21, 2014.
  4. ↑ "Boxing legend Muhammad Ali in hospital after being found 'unresponsive' at his home". Mirror.com. January 15, 2015. Retrieved January 16, 2015.
  5. ↑ "Muhammad Ali back in hospital after he was found 'unresponsive in his bed' - just days after the boxing great's 73rd birthday". Daily Mail. January 15, 2015. Retrieved January 16, 2015.
  6. ↑ "Ali out of hospital in time for 73rd birthday". MSN.com. Retrieved January 17, 2015.
  7. ↑ https://www.bbc.co.uk/news/health-36455016
  8. ↑ "Muhammad Ali dies". The Sydney Morning Herald. 4 June 2016. Retrieved 4 June 2016.

__LEAD_SECTION__

[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad Ali /ɑːˈliː/; an haifi Cassius Marcellus Clay Jr a ranar 17 ga watan Janairu, shekarata alif 1942 zuwa ranar 3 ga watan Yuni shekarata alif 2016), ƙwararren ɗan dambe ne kuma ɗan gwagwarmaya. A shekarar 1999, ana kirashi daSportsman of the Century daga Sports Illustrated da kuma Sports Personality of the Century daga BBC.

An haifeshi Kuma ya girma a Louisville, Kentucky, ya fara horarwa a matsayin maison dambe a shekara 12. Ya musulunta bayan shekarar 1961. Ya lashe gasar zakarun ajin masu nauyi na duniya, inda ya doke Sonny Liston a wani babban bacin rai a ranar 25 ga watan Fabrairu, shekarata alif 1964, yana da shekaru 22. A lokacin wannan shekarun, ya soki/la'anta sunansa na haihuwa a matsayin"slave name" dakuma bisa ka'ida na canza sunanshi zuwa Muhammad Ali.