Jump to content

Ilorin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ilorin
Afonja (yo)


Wuri
Map
 8°30′N 4°33′E / 8.5°N 4.55°E / 8.5; 4.55
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaKwara
Ƙananan hukumumin a NijeriyaIlorin ta Gabas
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi847,582 (2007)
• Yawan mutane1,107.95 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili765 km²
Altitude (en) Fassara986 ft
Bayanan tarihi
Ƙirƙira18
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo240001
Wasu abun

Yanar gizokwara.gov.ng
Titin Ahmadu Bello, a Ilorin.

Ilorin birni ne, da ke a Jihar Kwara, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Kwara. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 777,667 (dubu dari bakwai da saba'in da bakwai da dari shida da sittin da bakwai). An gina birnin Ilorin a ƙarni na sha biyar. [1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.